Profile cover photo
Profile photo
Haiman Raees
8 followers -
Muslim। Bahaushe। Radical। Blogger।Businessman ।Singer। Rapper। Lyricist।Freelancer।Dubbing Artist। All Rounder
Muslim। Bahaushe। Radical। Blogger।Businessman ।Singer। Rapper। Lyricist।Freelancer।Dubbing Artist। All Rounder

8 followers
About
Communities and Collections
View all
Posts

Post has attachment
Fresh Fish
🌹🌹 DAKE DAKE*🌹🌹 *DARAJARKI ABINCINKI FRESH FISH kifi Albasa Mai Fulawa Attaruhu Gishiri,maggi,kayan qamshi _Da farko zaki samu kifinki ki wanke shi ki cire qaya kiyanka gunduwa gunduwa,seki samu fulawarki kisamata maggi,albasa,gishiri,at...
Add a comment...

Post has attachment
Fried Indomie
🌹DAKE AKE🌹 DARAJARKI ABINCINKI  FRIED INDOMIE indomie 1 kwai 3 butter albasa attaruhu spices ki tafasa ruwa kadan kisa indomie dinki a ciki ki rufe yayi Dan laushi ki sauke ki tace ruwan  ki yanka albasa da attaruhu,ki fasa kwai ki buga sosai sai ki zuba ...
Add a comment...

Post has attachment
Zan Iya Auran Jikar Yayata?
ZAN IYA AURAN JIKAR YAYATA?                          *Tambaya* Assalamu Alaikum, Allah yasa Malam yana cikin koshin lafiya. Malam Ina neman a warware mun wata matsala ne, Akwai aure tsakanina da jikar yayata? Wato dani da kakar yarinyan mahaifinmu daya....
Add a comment...

Post has attachment
Are There Two Prophet Muhammad?
*Are There Two prophet Muhammad ? "Hassan your food is getting cold", Habeebah called, as her six year old son was glued to his Quran She snatched the Quran from him angrily. "I've told you I'm late for work!" What are you looking for? For the past week you...
Add a comment...

Post has attachment
DAGA ƳAN SHI'A 05
A addinin Saqeefawa sun tafi akan cewa: Manzon Allah (A.S) Yabar jama'ar Musulmai kara zube ba tare da yayi wasici ga wanda zai zamo Khalifa bayan sa ba. Shine dalilin da yasa wasu tsirarun, sahabbai suka tafi taro a Saqeefa suka zabi abubakar a matsayin k...
Add a comment...

Post has attachment
Boko Haram Vs Religion Of Islam
BOKO HARAM VS RELIGION OF ISLAM 1. The Boko Haram kidnapped girls and forced them to change their religion.                               While Islam says: “Let there be no compulsion in religion.....” (Qur’an 2:256) 2. The Boko Haram have forcefully ma...
Add a comment...

Post has attachment
Amfanin Kankana
Copyright BY: Sirrin rike miji FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji WhatsApp: ☏+2348037538596 AMFANIN KANKANA uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire kwallayenta ki samu dabino ki saka sanna...
Add a comment...

Post has attachment
Dear Mothers
DEAR MOTHERS ● Don’t teach your daughter how to dance, teach her how to perform Salaah ● Don’t teach her how to sing, teach her how to recite Quran ● Don’t beautify her with make-up but with the Hijab ● Don’t give her immoral movies to watch, instead tell h...
Add a comment...

Post has attachment
UKU-BALA'I 21
UKU-BALA'I NA KAMALA MINNA ZAMANI WRITERS ASSOCIATION ​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​. BABI NA ASHIRIN DA DAYA. Tun ranar da Dr.Aqeel ya dauki kafarsa ya bar kasa najeriya shikenan natsuwar zuciya da ruhi suka gagari duniyar ...
Add a comment...

Post has attachment
UKU-BALA'I 20
UKU-BALA'I NA KAMALA MINNA ZAMANI WRITERS ASSOCIATION ​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​. BABI NA ASHIRIN. Dubansa take yi da wani irin yanayi na na raina wayonka da azanicin ka kafun ta kau da kai tana mai sakin guntun tsa...
Add a comment...
Wait while more posts are being loaded