Profile cover photo
Profile photo
Abdurrahman Sidi Umar
ALLAH (S.W.T) YA KASHEMU DA SOYYAYYAR SHUGABA RASULULLAH (S.A.W.W)
ALLAH (S.W.T) YA KASHEMU DA SOYYAYYAR SHUGABA RASULULLAH (S.A.W.W)
About
Communities and Collections
View all
Posts

Post has attachment
HALACCIN YIN GWAJI (AWO) KAFIN AURE
Babu laifi a yi gwajin Genotype, ya ma inganta Manzon Allah SAW Ya yi umurni da abu makamancin haka, sannan idan ya bayyana akwai qaqqarfar yuyuwar haihuwan yara SS babu laifi a fasa wannan auren. ALLAH SWT Ne masani Amsa daga Dr Ibrahim Maqary Zaria
Add a comment...

Post has attachment
HUKUNCIN SHAFA HANNU A FUSKA YAYIN KAMMALA ADDU'A
Akwai Hadisai da dama wayanda Abu Dawoud da Ibn Majah da Dabarani da wasunsu sun ruwaito cewa kada a mayar da hannu sai an shafa fuska amma Malaman Hadisi suna suka a cikin ilahirin wadannan hadisai. Idan mutum ya shafa fuskarsa don aiki da wadancan hadisai...
Add a comment...

Post has attachment
HUKUNCIN SIYAN KAYAN DA HUKUMAR CUSTOM TAYI GWANJO
Hukumar Custom tana yin gwanjo ne na kayan da ta kwace a hannun wadanda suka karya dokokin shiga da ficen kayayyaki kaman yarda doka ta tanadar Shi dai shige da fice na kayan da gwamnati ta hana ta barauniyar hanya yana cutar da tattalin arzikin kasa. Shi k...
Add a comment...

Post has attachment

Post has attachment
KA KO SAN DA WANNAN A MUSULUNCI?
HADISI NA FARKO: MANZON ALLAH (S.A.W) ya na cewa Wanda ya karanta Qulhuwallahu Ahad kafa 10x ALLAH ya yi masa Alkawarin zai gina masa katafaren gida a gidan Aljanna. Sai Sayyidina Umar ya ce Ai to in haka ne sai mu dinga yawaitawa, sai MANZON ALLAH (S.A.W) ...
Add a comment...

Please is there Pac-rom for Motorola X8 droid ultra XT1080 ???

Thanks

Post has attachment
❌🔴❌🔴❌🔴❌🔴

Jewish Sites with Islamic names

JEWS have intentionally developed some websites to spreتىad wrong information about Quran and Hadith, so plz Seriously beware of the following websites & inform everyone:
🚫www.answering-islam.org
🚫www.aboutislam.com
🚫www.thequran.com
🚫www.Allahassurance.com
PLZ SEND this msg to as many Muslims as possible.
If U don't spread it, all Muslims around the world could get wrong information about Islam. Forward this message as much as you can..
AlhamduLillah , These websites are blocked in Saudi Arabia n UAE
PLEASE FORWARD!
Add a comment...

Post has attachment

Post has attachment
ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA MUTUM ADDU'A.
ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA ADDU'A. 1± Lokacin da kake jiran sallah a masallaci. 2± Lokacin da kake sallah a sahun farko. 3±Fadin ameen bayan karatun fatiha. 4± Sallar subhi acikin jam'I. 5± Yin addu'a ga dan uwanka musulmi abayansa. 6± Ciyar...
Add a comment...

Post has attachment
Wait while more posts are being loaded