Profile cover photo
Profile photo
It's ismal Lameedo
About
Posts

Post has attachment
NLC: Wajibi ne gwamnati ta fara biyan kananan ma'aikata N30,000 kafin zaben 2019
[post by samaila umar lameedo] NLC: Wajibi ne gwamnati ta fara biyan kananan ma'aikata N30,000 kafin zaben 2019 LABARAI DAGA 24BLOG Waheed Olojede, shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen jihar Oyo, ya tabbatarwa ma'aikata cewa biyan N30,000 a matsayin alb...
Add a comment...

Post has attachment
Kasaer da aka martaba dabbobi fiye da tsoffin shugabanni
[post by samaila umar lameedo] Kasaer da aka martaba dabbobi fiye da tsoffin shugabanni LABARAI DAGA 24BLOG Gwamnatin Kenya ta sauya hotunan tsoffin shugabannin kasar da ke jikin kudinta zuwa hotunan namun daji. Wasu na ganin hakan wani kokari ne na dakushe...
Add a comment...

Post has attachment
Saduwa a mota ba ta keta dokar Najeriya ba - 'Yan sanda
[post by samaila umar lameedo] Saduwa a mota ba ta keta dokar Najeriya ba - 'Yan sanda LABARAI DAGA 24BLOG 'Yan sanda a Najeriya sun ce yin jima'i cikin mota a bainar jama'a ba laifi ba ne. Babban jami'in ofishin sauraren korafin jama'a na rundunar 'yan san...
Add a comment...

Post has attachment
Dalilin da ya sa Atiku ya kauracewa taron zaman lafiya
[post by samaila umar lameedo] Dalilin da ya sa Atiku ya kauracewa taron zaman lafiya LABARAI DAGA 24BLOG Dan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana dalilin da ya sa ya kauracewa taron tabbatar da zaman lafiya a zaben 2019. ...
Add a comment...

Post has attachment
Mu na ba yara abinci mai nagarta da kayan makaranta da litattafai kyauta inji Gwamnan Kaduna
[post by samaila umar lameedo] Mu na ba yara abinci mai nagarta da kayan makaranta da litattafai kyauta inji Gwamnan Kaduna LABARAI DAGA 24BLOG Mai Girma Gwamna Nasir El-Rufa’i ya bayyana cewa yana kashe kusan Naira Biliyan 3 a duk shekara wajen biyan kudin...
Add a comment...

Post has attachment
Shehu Sani yayi Allah-wadai da kin sa hannu a sabon kudirin tsarin zabe
[post by samaila umar lameedo] Shehu Sani yayi Allah-wadai da kin sa hannu a sabon kudirin tsarin zabe  LABARAI DAGA 24BLOG Sanata Shehu Sani wanda ke wakiltar Yankin Jihar Kaduna ta tsakiya a Majalisar Dattawan kasar nan ya tofa albarkacin bakin sa game da...
Add a comment...

Post has attachment
PDP alleges Peter Obi account frozen by agents of FG
[post by samaila umar lameedo] PDP alleges Peter Obi account frozen by agents of FG NEWS FROM 24BLOG The Peoples Democratic Party (PDP) Presidential Campaign Organization (PPCO) has alleged that all accounts belonging to PDP vice presidential candidate, Mr....
Add a comment...

Post has attachment
Englishman Harry Kane emerges as target for Barcelona
[post by samaila umar lameedo] Englishman Harry Kane emerges as target for Barcelona NEWS FROM 24BLOG Tottenham striker Harry Kane has reportedly emerged as a January 2019 target for reigning Spanish La Liga champions Barcelona. There have been talks over t...
Add a comment...

Post has attachment
Electoral bill: Senate reportedly plotting to override President Buhari
[post by samaila umar lameedo] Electoral bill: Senate reportedly plotting to override President Buhari NEWS FROM 24BLOG Following President Muhammadu Buhari decision to withdraw assent to the 2018 Electoral Act amendment bill for the third time, the Senate ...
Add a comment...

Post has attachment
Sanata Ahmed Aruwa ya rasu
[post by samaila umar lameedo] Sanata Ahmed Aruwa ya rasu LABARAI DAGA 24BLOG Allah Ya yi wa Sanata Ahmed Aruwa rasuwa tsohon dan majalisa tarayya daga jihar Kaduna. Aruwa wanda ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa tsakanin 1999 zuwa 2003, ya ra...
Add a comment...
Wait while more posts are being loaded