Profile

Cover photo
503 followers|346,114 views
AboutPostsPhotosYouTube

Stream

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
Manajan kulab din Everton Roberto Martinez ya goyi bayan David Moyes ya sake komawa kulab din bayan an sallame shi daga Man U.http://trib.al/zRvaZXk
 ·  Translate
1
Add a comment...

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
Shugaban Nigeria, Goodluck Jonathan, da gwamnonin kasar da kuma wasu manyan jami'an tsaro da malaman addini  na tattaunawar koli da ta shafi tsaron kasar a fadarsa da ke Abuja.http://trib.al/Gv5068H
2
2
Umar Suleiman's profile photoSadiq Rabiu's profile photoNaziru Garba's profile photoUsman Mohd's profile photo
3 comments
 
Allah ya kawo mana mafita ameen
Add a comment...

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
Hukumomin jihar Diffa a Jamhuriyar Nijar sun ce sun dauki kwararan matakan tsaro a kan iyakokinta da Najeriyan don samar da zaman lafiya.http://trib.al/qWCkwuD
1
Add a comment...

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
Dan kwallon Liverpool, Daniel Sturridge, ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Premier na watan Fabarairu. http://bbc.in/1dYOaxZ
 ·  Translate
2
Abdul Danjuma Abadawa's profile photo
 
Gaskiya ya cencenta abashi


Add a comment...

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
'Yan sanda sun tsare tsohon dan kwallon Manchester United, Eric Cantona, bisa tuhumarsa da cin zarafi a Arewacin Landan.http://bbc.in/1kmJ68b
 ·  Translate
3
Ibrahim Abdullhi Haruna's profile photoMUSTAPHA ALKALI KOKO's profile photoyusuf fofana's profile photoYohanna Jacob's profile photo
5 comments
 
Ba kamar kasataba; dole ya sha hukunci in ansameshi da laifi.
Add a comment...
Have them in circles
503 people

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
Masu shigar da kara a Mali sun tuhumi mutumin da ya jagoranci juyin mulkin da sojoji suka yi a kasar a shekara ta 2012 da laifin hada baki don aikata kisa.http://bbc.in/1fa3RFv
 ·  Translate
1
Add a comment...

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
Dan kwallon Newcastle, Shola Ameobi, ya kare kocinsa Alan Pardew, inda ya ce kungiyar na bukatar karin 'yan kwallo.http://trib.al/Pc6lFw6
 ·  Translate
1
Add a comment...

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
Rundunar sojojin Nigeria ta ce ta dakile wani hari da 'yan kungiyar Boko Haram suka kaddamar a kan barikin sojoji na Giwa da nufin kubutar da 'yan uwansu da ke tsare a barikin. http://bbc.in/1qCmKDD
 ·  Translate
11
4
Rabiu Adamu's profile photoJohnbiafra Inyari's profile photoAdam A Adam's profile photoDandadakaturu's profile photo
12 comments
 
KISAN KIYASHI A NIGERIA: Bamuda mafita illa mu rungumi shirin afuwa da sasantawa da juna, sannan mucigaba da addu'ar Allah ya taimakemu, ya kare dukkan al'ummar musulmi baki daya.
Add a comment...

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
Jami'an tsaro a kasar Ghana sun cafke wasu 'yan kasar Niger su 125 bisa zarginsu da hakar zinare ba bisa ka'ida ba. http://bbc.in/1kP0s0f
 ·  Translate
3
yusuf fofana's profile photoHafizu Balarabe's profile photo
2 comments
 
To mahukuntan Ghana, kubi sannu kada abin ya kai ga cin fuska.
Add a comment...

BBCHausa

Shared publicly  - 
 
Manchester City ta ce ta damu da raunin da Sergio Aguero ya ji a karawar da Barcelona ta doke su da ci 2-1 ranar Laraba. http://bbc.in/1gnp9xk
 ·  Translate
1
Abdul Danjuma Abadawa's profile photoAbubakar Madaki's profile photoHafizu Balarabe's profile photo
3 comments
 
haka mukeso segior up gunners
Add a comment...
People
Have them in circles
503 people
Links
Story
Tagline
BBC, Hausa, labarai, rahotanni, Nigeria, niger, cameroon, ghana, london, BBC Hausa
Introduction
BBC Hausa Google+: Sada zumunci da wanzar da muhawara mai amfani.Tunatarwa: Banda Zagi, Batanci da talla a wannan shafi. Tambari da sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a basu da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.