Profile cover photo
Profile photo
Faisal Abbas
17 followers -
www.KannyMp3Blog.Com
www.KannyMp3Blog.Com

17 followers
About
Communities and Collections
Posts

Post has attachment
[Music] Sabuwar wakar Umar M Sharif Auran Kaulat
[MUSIC] Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Auran Kaulat Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Shareef Ta Auran Jamila Kaulat Da Angon Ta Sanusi S Umar. Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya Your browser does not support the audio tag. Downl...
Add a comment...

Post has attachment
[Music] Dj A.B Daban ne new song 2017
[Music] Download Dj A.B Daban ne new song 2017 ‘Daban Ne’ and the song Sounds Different Once again. The Young and Hard-Working northern Rapper – DJ A.B, is out with another Mouth-closing tune of the Year which he titled ‘Daban Ne’. ‘Daban Ne’ comes with a d...
Add a comment...

Post has attachment
[Music] Sabuwar Wakar Ahmad M Sadiq “Gyara Kalamai”
[Music] Sabuwar Wakar Ahmad M Sadiq Gyara Kalamai Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani Yauma kamar kullum gamu dauke muku da wata zazzafa daga kundin daya daga cikin fitattun mawakan Fina-finan Hausa na Kannywood Ahmad M Sadiq ...
Add a comment...

Post has attachment
Fina-finan Hausa 5 mafiya shahara a shekarar 2017
Fina-finan Hausa 5 mafiya shahara a shekarar 2017 Masana’antar shirya finafinai ta Kannywood na dada samun ci gaba a kullum musamman in aka yi la’akari da ingancin aiki da kwarewa da ake ta samu a masana’antar tun daga kan ‘yan wasa har zuwa masu bada umarn...
Add a comment...

Post has attachment
Mawaki Classiq Ya Lashe Kyautar Gwarzo Shekara Na Sarauniya Beauty Pargent
Mawaki Classiq Ya Lashe Kyautar Gwarzo Shekara Na Sarauniya Beauty Pargent Fitaccen mawakin hip-hop Buba Barnabas wanda aka fi sani da Classik a.k.a Captain sama a.k.a Arewa Mafia, ya yi nasarar lashe kambun kyautar Sarauniya Beauty Pargent wanda ake ba maw...

Sabuwar wakar Umar M Sharif Yaki A Soyayya
Saukar da sabuwar wakar Umar m sharif Yaki A Soyayya Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin, yau gamu dauke muku da sabuwar wakar nan ta Umar M Sharif wacce kuka dade kuna jiranta na sabon film din Nafisa Abdullahi Mai Suna Yaki A Soyayya a mats...
Add a comment...

Post has attachment
Sabuwar wakar Umar m sharif Yaki A Soyayya
Saukar da sabuwar wakar Umar m sharif Yaki A Soyayya Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin, yau gamu dauke muku da sabuwar wakar nan ta Umar M Sharif wacce kuka dade kuna jiranta na sabon film din Nafisa Abdullahi Mai Suna Yaki A Soyayya a mats...
Add a comment...

Post has attachment
[Music] Sabuwar wakar Umar M sharif Ciwon So
[Music] Sabuwar Wakar Umar M Shareef Ciwon So Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Shareef Mai Suna Ciwon So – Ciwon so Ciwon so Soyayya – Ciwon so ya tafi na warke sam babu sauran jinya –  Dake zana tafi muje ai mana auren gata – Ciwon so...
Add a comment...

Post has attachment
[Music] Sabuwa Daga Hamisu Breaker So Makaho Ne
[Music] Hamisu Breaker So Makaho Ne Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Dorayi Mai Suna So Makaho Ne Waka Ta Uku Bayan Labarin Hamra, Da Hauwa Daya Rera Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya Your browser does not support the a...
Add a comment...
Wait while more posts are being loaded