Profile cover photo
Profile photo
OFFICIAL DJFANES
14 followers
14 followers
About
Posts

Post has attachment
Add a comment...

Post has attachment
Add a comment...

Post has attachment
Add a comment...

Post has attachment
Zabar Miji: Yadda Wata Amarya Ta Yi Kuskure (2)
Daga cikin yaran da suke yi wa Alhaji Balarabe aiki  akwai wani mai suna Abdullahi.  Abdullahi  ya shigo birni ne daga kauyensu don yin ci-rani. Yaro ne mai natsuwa da biyayya da iya zama da jama’a.  Hakan ya sa Alhaji Balarabe ya shaku da shi sosai, kuma b...
Add a comment...

Post has attachment
Kan Malaman Izala Ya Rabu A Kan Buhari Da Atiku
A karshen makon jiya ne Kungiyar Izala a Najeriya ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari, amma wani jigo a kungiyar Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun ya ce shi Atiku zai zaba. Sabanin matakin da kungiyar ta dauka, Sheikh Rigachikun ya bayyana a...
Add a comment...

Post has attachment
Latest Music: Aliyu Sharba -Baby Hello (Audio)
Sabuwar wakar Aliyu Sharba mai suna ” Baby Hello ” wannan wakar kawai domin nishadantar daku maza da mata, kai harma tsofaffi da yara, kawai kuzo muyi chashiya. Kai ba abinda zance a wakar nan kawai sai kun saurara domin kuji me mawakin yake cewa a cikin wa...
Add a comment...

Post has attachment
Batun Tuhumar Gwaggo Babu Gaskiya A Ciki -Ganduje
Batun Tuhumar Matar Ganduje Babu Gaskiya A Ciki Sai Kazafi Da Yarfen Siyasa, Cewar Gwamnatin Kano Martani Kan Maganar Shari’ah Tsakanin “Hope Development and Empowerment Foundation da EFCC da Ragowar Wadanda A Ke Kara, Mai Lamba CV/344/18 MT NO. M/887/18 Wa...
Add a comment...

Post has attachment
Buhari Ya Samo Abinda Zai Fadawa Kanawa Zai Je Kano Ranar Lahadi
Buhari Ya Samo Abinda Zai Fadawa Kanawa Zai Je Kano Ranar Lahadi Hadimin Shugaban Kasa akan sabbin kafafen Sadarwa Malam Bashir Ahmad ya wallafa ranakun zagayen yakin neman jihohin Najeriya da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai yi. 27 ga wannan wata ne jirg...
Add a comment...

Post has attachment
MUSIC: Likitan Waka ft. A Styl X Dabo Daprof – Remember
REMEMBER is an Hausa Afro Pop song that featured three northern multi talented artists on it, and this is the first time ever that these artists will be on the same song together. The song belongs to Likitan Waka also known as Fulberry, and he featured A st...
Add a comment...

Post has attachment
Add a comment...
Wait while more posts are being loaded