Profile cover photo
Profile photo
KannyMp3 Blog
16 followers -
www.KannyMp3Blog.Com
www.KannyMp3Blog.Com

16 followers
About
Posts

Post has attachment
[Music] Dj A.B Daban ne new song 2017
[Music] Download Dj A.B Daban ne new song 2017 Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani musamman wakokin gambara wadanda ake yiwa lakabi da Hausa Hip-hop Yau gamu dauke muku da wata zazzafa daga kundin daya daga cikin fitattun mawa...

Post has attachment
[Music] Sabuwar wakar Nura M Inuwa “Hassada”
[Music] Sabuwar wakar Nura M Inuwa “Hassada” Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Wakokin Hausa Na Zamani Yau Gamu Dauke Muku Da Wata Sabuwar Waka Daga Kundin Wakokin Nura M Inuwa Mai Suna Hassada Kamar Dai Yadda Kowa Ya Sani Ne Hakika Hassada Babban ...

Post has attachment
[Music] Sabuwar wakar Hussaini Danko “Anisa Yar Fulani”
[Music] Sabuwar wakar Hussaini Danko “Anisa Yar Fulani”  Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Hussaini Danko Mai Suna Anisa Yar Fulani, Zazzafar Waka Mai Dauke Da Muhimmin Sako Tare Da Zafafan Kalaman Soyayya Da Tausayawa Irin Na Masoyan Zamani Hakika Wakar Tayi Matu...

Post has attachment
Sababbin Jarumai 5 Dake Tashe Yanzu A Masana'antar Kannywood
Sababbin Jarumai 5 Dake Tashe Yanzu A Masana'antar Kannywood Rubutawa : Faisal Abbas NG Hakika Tauraron su na haskawa kuma da alama sun shirya damawa da sauran fitattun jarumai dake masana'antar Kannywood wanda cikin su harda shahararren mawakin nan Umar M ...

Post has attachment
Rahama Sadau Tayi Kunnen Uwar Shegu Ta Shirya Sabon Film Mai Suna “DAN IYA”
Rahama Sadau Tayi Kunnen Uwar Shegu Ta Shirya Sabon Film Mai Suna “DAN IYA” Rahama Sadau Shugaban kamfanin Sadau pictures Ta bayyana Jaruman da zasu Jagoranci Sabon fim dinta DAN IYA, Jarumar ta ayyana kanta da kuma Sadik Sani Sadik a matsayin wadanda zasu ...

Post has attachment
[Music] Ahmad M Sadiq Asiya New Song 2017
[Music] Ahmad M Sadiq Asiya New Song 2017 Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Ahmad M Sadiq Asiya, Wakar Asiya Daya Ce Daga Cikin Wakokin Album Dinsa Mai Suna Kawaici Album Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya Your browser does not support the audio tag....

Post has attachment
Hadiza Gabon Ta Zama Jakadiyar Wani Kamfanin Ganyan Shayi Me Rage Kiba
Hadiza Gabon Ta Zama Jakadiyar Wani Kamfanin Ganyan Shayi Me Rage Kiba A Jiya Ne Wani Shahararren Kamfanin Seda Ganyan Shayi Me Rage Kiba,  Mai Suna "Unique Slimming"  Ya Bayyana Daya Daga Cikin Fitattun Jaruman Fina-finan Hausa Na Kannywood Hadiza Gabon A ...

Post has attachment
Dalilin Daya Sa Ake Kira Na Da Shu'uma - Inji Fati Shu'uma
Dalilin Daya Sa Ake Kira Na Da Shu'uma - Inji Fati Shu'uma Wannan Hoton Dake Sama Hoton Wani Sabon Film Ne Da Jarumar Ke Kan Dauka A Wannan Lokacin Mai Suna “BARAKA” Fati Abubakar ta saba fitowa a fina-finan mugunta Matashiyar nan ta fina-finan Kannywood, F...

Post has attachment
[Video] Enjoy Lilin Baba “Aisha Official Video” (Dir. By Fancy)
[Video] Watch & Enjoy Lilin Baba “Aisha Official Video” (Dir. By Fancy) Lilin Baba is not longer a strange to name to you all hence He has been feeding u with his melodious songs. Lilin BaBa came to the limelight since the release of his single With Adam a ...

Post has attachment
Sharhi akan Film din “Auran Manga” 2017 Hausa Movie
Sharhi akan Film din “Auran Manga” 2017 Hausa Movie Tare Da: Saddi

k Habib Abba Suna: Auren Manga Tsara labari: Nazir Adam Salihi Furodusa: Yakubu Usman Bada umarni: Falalu A.Dorayi Kamfani:Sayas Multimedia tare da TJ Multipurpose concept Jarumai: Falalu A...
Wait while more posts are being loaded