Profile cover photo
Profile photo
DarulFikr Tv
162 followers
162 followers
About
Posts

Post has attachment
Ramadan Tafseer 1437AH/ 2016 Ac
***********************************
(Suratul Hadid 1-5)

Tareda:- Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Wannan Shine Rana ta Farko a Tafsirin Watan Ramadana da Malam Yake Gabatarwa a Masallachin S.19 Dutsen Tanshi Bauchi

Domin Sauraron Wadannan Tafsirin Sai a shiga blue rubutun dake Qasa.

http://darulfikr.com/s/5670

•Ayi sauraro lfy•

Ku cigaba da kasancewa damu a Darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman Sunnah.

Darulfikr.com Ta kuce Domin Yada Sunnah.

•Shiga wannan Rubutun na Kasa Kayi Like na wannan shafin Mai Al-barkarka.

https://m.facebook./Sautul-Quran-1539699426303203/
Sautul Qur'an

© Copyright:
Muh'd Sageer (Sautul Qur'an).
01/09/1437 Ah. 06/06/2016Ac.
Add a comment...

Post has attachment
TAFSIRIN JIYA DAGA MASALLACIN GWALLAGA DAKE GARIN BAUCHI

Wannan shine tafsiri na farko 001 wanda babban malami

Dr Sani Umar Rijiyar Lemo

Ya gabatar, Allah ya sakama malam da alkairi

http://darulfikr.com/s/5668

Ayi sauraro lafia.

Kasance da Darulfikr domin samun karatun maluman sunnah a saukake. Darulfikr taku ce domin yada sunnah.
Add a comment...

Post has attachment
TAFSIRIN JIYA DAGA MASALLACIN AHLUL-BAYTI WASSAHABA DAKE TUDUN WADA KADUNA

wannan shine Darasi Na Farko A Suratul Nisa'i

Mai Gabatarwa: Mal Musa yusuf Asasus sunnah

Amasjudu Ahlulbaiti Wassahaba Da Yake Tudun Wada A Garin Kaduna

http://darulfikr.com/s/5667

TAFSIRIN JIYA DAGA MASALLACIN DAN FODIO DAKA JALINGO A JIHAR TARABA.

Wannan shine tafsiri na farko 001 na

DR IBRAHIM JALO JALINGO

http://darulfikr.com/s/5666

Ayi sauraro lafia.

Kasance da Darulfikr domin samun karatun maluman sunnah a saukake. Darulfikr taku ce domin yada sunnah.
Add a comment...

Post has attachment
TAFSIRIN YAU DAGA MASALLACIN ABU HURAIRA DAKE GARIN SOKOTO

Ramadan Tafsir tareda

Dr. Mansur Ibrahim Sokoto

Masjid Abi Huraira (R)
Sokoto

http://darulfikr.com/s/5664

Ayi sauraro lafiya.

Kasance da darulfikr domin samun karatun maluman sunnah a saukake.
Darulfikr taku ce domin yada sunnah.
Add a comment...

Post has attachment
Add a comment...

Post has attachment
TAFSIRIN YAU NA DR ABUBAKAR SANI BIRNIN KUDU

wannan shine tafsiri na farko 001 wanda babban malami

DR ABUBAKAR SANI BIRNIN KUDU

Ya fara gabatarwa

http://darulfikr.com/s/5662

Kasance da Darulfikr domin samun karatun maluman sunnah a saukake. Darulfikr taku ce domin yada sunnah.
Add a comment...

Post has attachment
TAFSIRIN ALQUR'ANI DAGA MASALLACIN ALFURKAN DAKE ALU AVENU A GARIN KANO

Babban Malami

DR BASHEER ALIYU UMAR

Yake gabatarwa, kuma wannan shine darasi na farko 001

http://darulfikr.com/s/5661

Kasance da Darulfikr domin samun karatun maluman sunnah a saukake. Darulfikr taku ce domin yada sunnah.
Add a comment...

Post has attachment
TAFSIRIN YAU DA AKA GABATAR A KARAMAR HUKUMAR JIBIA, KATSINA STATE

Babban Malami, Sheikh Barr. Ibrahim sabi'u Jibia (Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na 'kasa) yake gabatar da Tafsirin azumin bana, a matsayin Tafsirin budewa na karamar hukumar Jibia.

Kafin fara Tafsirin, an gabatar da Jawabai na budewa daga shugaban kwamitin Tafsiri na Karamar Hukumar ta Jibia da kuma Mataimakin Shugaban Majalisar malamai ta karamar hukumar.

http://darulfikr.com/s/5657

Allah ya amfanar damu gaba daya.

Musa Albany Dabai, Jibwis Social Media,
Katsina State.
06/06/2016.
Add a comment...
Wait while more posts are being loaded